Dokokin Nan Goma

Allah ya faɗi dukan waɗannan zantuttuka, ya ce, “Ni ne Ubangiji Allahnka wanda ya fisshe ka daga ƙasar Masar, daga gidan bauta.

  • “Kada ka kasance da waɗansu alloli sai ni.
Dokokin nan goma
Dokokin Nan Goma
Asali
Characteristics
Harshe Slovak (en) Fassara
Description
Ɓangaren law of Moses (en) Fassara
Torah (en) Fassara
Tsohon Alkawari
  • “Kada ka yi wa kanka wani gunki ko kuwa wata siffa ta wani abu a sama a bisa, ko a duniya a ƙasa, ko kuma a ruwa a ƙarƙarshin ƙasa. 5Kada ka rusuna musu, kada kuwa ka bauta musu, gama ni Ubangiji Allahnka, mai kishi ne. Nakan hukunta 'ya'ya har tsara ta uku da ta huɗu na waɗanda suke ƙina. Amma nakan gwada madawwamiyar ƙaunata ga dubban tsararraki da suke ƙaunata, masu kiyaye dokokina.


  • “Kada ka kama sunan Ubangiji Allahnka a banza, gama zan hukunta duk wanda ya kama sunana a banza.
  • “Tuna da rana Asabar, ka kiyaye ta da tsarki. 9Za ku yi dukan ayyukanku cikin kwana shida, amma rana ta bakwai keɓaɓɓiya ce ga Ubangiji Allahnka. A ranar ba za ka yi kowane irin aiki ba, ko kai, ko 'ya'yanka, ko barorinka, ko dabbobinka, ko kuwa baƙon da yake zaune tare da ku. Gama cikin kwana shida Ubangiji ya yi sama, da duniya, da teku, da dukan abin da yake cikinsu, amma a rana ta bakwai ya huta. Soboda haka Ubangiji yakeɓe ranar Asabar, ya tsarkake ta.
  • “Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, domin ka yi tsawon rai a ƙasar da Ubangiji Allahnka yake ba ka.
  • “Kada ka yi kisankai.
  • “Kada ka yi zina.
  • “Kada ka yi sata.
  • “Kada ka ɓāta sunan maƙwabcinka.
  • “Kada ka yi ƙyashin gidan maƙwabcinka. Kada kuma ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka, ko barorinsa mata da maza, ko sansa, ko jakinsa, ko kowane abin da yake nasa.

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Rebecca RootTakaitaccen Tarihin Ka’idojin Rubutun Hausa (II)TogoBanu HashimCharles RepoleJigawaHannatu MusawaMuhibbat AbdussalamPieter PrinslooOmar al-MukhtarDaular Musulunci ta IraƙiJinsiAminu Ibrahim DaurawaRundunar ƴan Sandan NajeriyaMamman DauraSana'ar NomaAzontoAminu Waziri TambuwalAliyu Magatakarda WamakkoAlamomin Ciwon DajiLadidi FaggeWasan kwaikwayoGangaSani Musa DanjaKundin Tsarin Mulkin NajeriyaHadiza AliyuBirtaniyaKunun AyaTuraren wutaKhalid ibn al-WalidSarauniya AminaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaKimiyyakasuwancin yanar gizoMuhammadu BelloTarihin DauraNafisat AbdullahiAba OgunlereJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaLindokuhle SibankuluSahabban AnnabiNadine de KlerkƘur'aniyyaISBNJalingoMaiduguriRemi RajiYaƙin BadarMafalsafiKa'idojin rubutun hausaAbubakar Tafawa BalewaAhmed MusaUmmi KaramaAhmadu BelloDikko Umaru RaddaKiristanciAbubakar RimiMurja IbrahimBayanauBasirMaryam NawazYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Daular MaliShu'aibu Lawal KumurciGoogleKanunfariBayajiddaJakiIsra'ilaSallar asubahiDubai (masarauta)🡆 More