Nafisat Abdullahi: Yar fim

Nafisat Abdullahi, Asalin sunanta shi ne Nafisat Abdurrahman, Abdullahi Amma an fi saninta da Nafisat Abdullahi ko Kuma Nafisa Sai Wata Rana.

An haife ta a ranar 23 ga watan janairu a shekara ta alif dari tara da casa'in da daya 1991.

Nafisat Abdullahi: Haihuwa, Ilimi, Lamban girma Nafisat Abdullahi
Rayuwa
Haihuwa Jos, 23 ga Janairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Kaduna
Karatu
Makaranta London School of Photography (en) Fassara
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a Jarumi

Jaruma Nafisa ta fito a fina -finai da Dama irin su

Sai wata Rana

Madubin dubawa

Burin Raina

Shiri mai Dogon zango Labarina

Ƴa Daga Allah,

Haihuwa

An haifi jaruma Nafisat abdullahi a ranar 23 ga watan Janairu a shekara ta dubu ɗaya da ɗari Tara da casa'in da buyu 1992. Ta kuma fara karatun ta na secondary a garin Jos Kuma ta karasa a Abuja. A shekarar 2013 an dakatar da ita daga shirin fina finan kannywood saboda ta karya doka.

Ilimi

Ta karanci theater art a jami,ar Jos, sannan ta karanci ilimin ɗaukan hoto a landan a makarantan ɗaukan hoto dake Birtaniya.

Fim

Nafisat abdullahi ta fara harkar film ne tun lokacin tana yar shekara sha takwas Kuma film din da ya fito da ita shine SAI WATA RANA a shekara ta 2010 a karkashin kamfanin FKD PRODUCTION Wanda Ali Nuhu ya bada umarni. Ta bayyana a cikin wani najaria film wato Nollywood Mai suna Blood and Heyna Wanda Kenneth Gyang ya bada umarni, tare da Ali Nuhu da Kuma Sadiq Sani Sadiq.

Ta fito a cikin fim din da Aminu saira ya bada umarni wato ‘Ya daga Allah’ da kuma ‘Kalamu wahid’ a shekarar 2014.

Fina finai

  • Labarina Series
  • Sai Wata Rana
  • Toron Giwa
  • Ummi
  • Zango
  • Ya daga Allah
  • Yar Agadez
  • Addini ko Al'Ada
  • Ahlul Kitab
  • Alkawarina
  • Alhaki Kwiukwiyo
  • Alhini
  • Allo (film)
  • Auren Tagwaye
  • Baban Sadik
  • Badi Ba Rai
  • Ban Kasheta Ba
  • Blood and Henna
  • Cikin Waye?
  • Dan Almajiri
  • Dan Marayan Zaki
  • Dare
  • Dawo Dawo
  • Farar Saka
  • Fataken Dare
  • Gabar Cikin Gida
  • Haaja
  • Har Abada
  • Jari Hujja
  • Laifin Dadi
  • Lamiraj
  • Madubin Dubawa
  • Guguwar So
  • Baiwar Allah.
  • Maimunatu

Lamban girma

Ta samu kyaututtukan girmamawa da dama irin su City People Entertainment Award 2013, sannan ta kasance jaruma ta ɗaya a masana'antar Kannywood a shekara ta dubu biyu da sha hudu 2014. Jarumar ta karɓi kyautar girmamawa ta AMMA award a shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015, MTN award a shekara ta dubu biyu da sha shida 2016, da Kuma Afro Hollywood award a shekara ta dubu biyu da sha bakwai 2017. Nafisa Abdullahi tayi soyyaya da Adam Zango har tayi burin aurenshi

Manazarta

Tags:

Nafisat Abdullahi HaihuwaNafisat Abdullahi IlimiNafisat Abdullahi Lamban girmaNafisat Abdullahi ManazartaNafisat Abdullahi

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

KifiKanyaBashir Bala CirokiShayiMansura IsahCiwon Daji na Kai da WuyaAshiru NagomaIbrahim Saminu TurakiRabi'u DausheMargaret ThatcherSadiq Ango AbdullahiClarion ChukwuraXGGuidan SoriShi'aTarihin Gabas Ta TsakiyaMorellIsmail ibn Musa MenkMansura IsaPolandCututtukan jiniNafisat AbdullahiAnnabi IsahGélita HoarauMuhammadu Sanusi IƘungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta YammaYakubu GowonAli Modu SheriffUkraniyaTufafiDokaMasarautar RingimAbubakar GumiEros YanzuTattalin arzikiLarabawaKubra DakoJerin Ƙauyuka a jihar NejaFati WashaDamisaDubai (masarauta)IsaAbubakar Shehu-AbubakarHawainiyaTambarin NajeriyaFati MuhammadJerin shugabannin ƙasar NijeriyaUlul-azmiZainab AbdullahiMaleshiyaIbrahim Hassan HadejiaMuhammad dan Zakariya al-RaziAuren doleKiristanciGwamnatiShehu SaniTheophilus Yakubu DanjumaJamila NaguduGoogleKusuguIzalaSallar NafilaIbrahim DaboLagos (jiha)KareHamid AliJigawaJihad BenchlikhaFulani🡆 More