Siyasa

Siyasa hanya ce da mutane ke bi wajen rayuwa a hade, ko a tare, ko a kungiyance cikin manufa daya.

Siyasa na nufin hada yarjejeniya tsakanin mutane domin su zauna tare duk da mabam-bantan ra'ayoyi, kabilu da addinai, a birane da kasashe. A manyan kashashe mutane da dama kan dauki dogon lokaci wajen tsayar da yarjejeniyar siyasa. Wadannan mutane kuma su ake kira da Yan'siyasa. Yan-siyasa da kuma wadansu mutane kan hadu domin samar da Gwamnati da tafiyar a tare. Karatun tafiyar da gwamnati a jami'a ana kiranshi da Ilimin kimiyar siyasa da (turanci Political Science, ko Political Studies).

Siyasasiyasa
academic discipline (en) Fassara
Siyasa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na group behaviour (en) Fassara, adversarial process (en) Fassara da aiki
Karatun ta Kimiyyar siyasa, interaction science (en) Fassara da political sociology (en) Fassara
External data available at URL (en) Fassara http://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100142
Tarihin maudu'i political history (en) Fassara da music and politics (en) Fassara
Gudanarwan ɗan siyasa, citizen (en) Fassara da village chief (en) Fassara
Stack Exchange site URL (en) Fassara https://politics.stackexchange.com
File:Manyan Jamiyyun siyasa biyu a Najeriya.jpg
Apc da pdp manyan Jam'iyyun siyasa biyu a Najeriya

A ma'anar ko yaushe Siyasa na nufin hanyar da kasashe ke bi domin aiwatar da mulki ko gwamnati, da kuma hanyar da gwamnatoci ke bi wajen aiwatar da dokoki. Ana kuma yin siyasa a wasu guraren kamar Kamfanoni, kungiyoyi, makarantu, masallatai da majami'u.

Manazarta

Tags:

AddiniBirniDan'siyasaGwamnatiJami'aKabilaKasaTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BBC HausaNuhuAbdulsalami AbubakarGinette GamatisNana Asma'uUmar Ibn Al-KhattabMansura IsahTufafiBagdazaJahar TarabaSarakunan Gargajiya na NajeriyaShuwakaAnnabiNasarawaCiwon hantaJanabaKiran SallahZazzauCiwon sanyiBiyafaraKanjamauIshaaqAhmadu BelloGabas ta TsakiyaMadagaskarShahrarrun HausawaTsibirin BamudaLilin BabaMasarautar RingimBet9jaSankaran NonoMustapha BadamasiJerin Sarakunan KanoSinJika Dauda HalliruMaruruSaƙaHamzaGado a MusulunciIsmail ibn Musa MenkRabi'u Musa KwankwasoHadiza AliyuSaddam HusseinKalaman soyayyaTalo-taloSulluɓawaMalam Lawal KalarawiKungiyar AsiriShehu Musa Yar'AduaYanar Gizo na DuniyaAbdulmumini Kabir UsmanTheophilus Yakubu DanjumaRobert GeathersMusulunciIndonesiyaDushanbeWakilin sunaIsaGidaFassaraYemenYahudawaAliko DangoteWasan ShaɗiMinistan Harkokin Waje (Najeriya)GabonBauchi (jiha)Ginen EkweitaJihad BenchlikhaJerin Ƙauyuka a jihar Neja🡆 More