Alhaji

Hajji (larabci) wasu lokutan akan furta Hadji, Haji, Alhaji, Al hage, Al hag ko El-Hajj) wani suna ne da ake radama musulmin da yaje kasar Saidi Arabiya ya yi akin Hajji (daya daga cikin shika shikan Musulunci biyar.

A wasu lokutan kuma akan kira wani muhimmin mutum da lakanin Alhaji koda kuwa bai je Makka ba. Sannan kuma a mafi yawan tsakankanin musulamai ana kiran wani da Alhaji ne domin a girmama shi. Ana saka Alhaji ne kafin sunan mutum, missali Alhaji Abubakar.

Infotaula d'esdevenimentAlhaji
Iri taken girmamawa
honorific prefix (en) Fassara
Suna saboda Aikin Hajji
Addini Musulunci
Alhaji
Mahajjata a hajjin 2010
Alhaji
Alhaji a yayin aikin hajji
Alhaji
Mabiya Addinin kirista
Alhaji
wani mahajjaci

A Kiristanci

Ana amfani da kalmar "Hadži" a kirustancin asali ga mutumin da yaje ziyara Jerusalem anan ne ake kara kalmar a farkon sunan mutum, misali '"Hadži-Prodan

Asalin Kalmar

Asalin kalmar Alhaji tazo ne daga harshen larabci ḥājj, mai nuna aikatau da ma'anar ḥajja ("yin aikin hajji"). da mafurtar ḥajjī ta sami usuli daga kalmar Hajj da karin dafa goshi na harafini -ī, kuma Wannan ne yawanci wadanda ba Larabawa ba suke furtawa. A wasu wuraren taken yana zama kamar sunan iyali ne, misali, Hadžiosmanović (dan alhaji usman)

Manazarta

Tags:

HajjiLarabciMakkaMusulunciSaudiyya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

ZanzibarHamid AliAhmad Mai DeribeSani SabuluMaryam NawazMutanen NgizimSokoto (birni)Martin Luther Kingbq93sMansur Ibrahim SokotoKairoIndiyaShukaJalingoKashiGwamnatiRabi'u Musa KwankwasoJamila HarunaAminu AlaYusuf (surah)SojaKos BekkerRukky AlimRashtriya Swayamsevak SanghHutun HaihuwaMustapha Ado MuhammadMuhammadu Sanusi ISallar Idi BabbaJerin gidajen rediyo a NajeriyaKalaman soyayyaMiloud Mourad BenamaraAl-UzzaMagaryaJafar ibn MuhammadEvani Soares da SilvaSarauniya DauramaAbdullahi BayeroTarihin HabashaAbubakarAbubakar Tafawa BalewaJohnny DeppKaruwanci a NajeriyaTarihin KanoAttahiru BafarawaSoSalman KhanRanoBukayo SakaWakilan Majalisar Tarayyar Najeriya Daga SokotoZogaleGaɓoɓin FuruciBashir Aliyu UmarShari'aAhmad S NuhuEliz-Mari MarxOsama bin LadenAbu Bakr (suna)Ibrahim ibn Saleh al-HussainiAzman AirNuhu PolomaAnatomyTurkiyyaJerin ƙauyuka a jihar JigawaWilliam AllsopCutar AsthmaJerin ƙauyuka a jihar YobeJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoYaƙin Duniya na IModibo AdamaSani AbachaUmar M ShareefSiyasaRuwan BagajaKasancewaSule Lamido🡆 More