Gabon

From YuSuf Sahabi

GabonGabon
République gabonaise (fr)
Flag of Gabon (en) Coat of arms of Gabon (en)
Flag of Gabon (en) Fassara Coat of arms of Gabon (en) Fassara
Gabon

Take La Concorde (en) Fassara

Kirari «Union, Travail, Justice»
«Union, Work, Justice»
«Единство, труд и справедливост»
«Undeb, Gwaith, Cyfiawnder»
«Enotnost, delo, pravica»
Suna saboda pea coat (en) Fassara
Wuri
Gabon
 1°S 12°E / 1°S 12°E / -1; 12

Babban birni Libreville
Yawan mutane
Faɗi 2,025,137 (2017)
• Yawan mutane 7.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afrika ta Tsakiya
Yawan fili 267,667 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mont Bengoué (en) Fassara (1,070 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Middle Congo (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Gangar majalisa Parliament of Gabon (en) Fassara
• President of Gabon (en) Fassara Ali Bongo Ondimba (16 Oktoba 2009)
• Prime Minister of Gabon (en) Fassara Raymond Ndong Sima (en) Fassara (7 Satumba 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 4,800,000,000 $ (2003)
Kuɗi CFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ga (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +241
Lambar taimakon gaggawa 1300 (en) Fassara, 1722 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa GA
Wasu abun

Yanar gizo gouvernement.ga
Gabon
Taswirar Gabon.
Gabon
Tutar Gabon.
Gabon
Wani masallaci a birnin Libreville, babban birnin kasar
Gabon
daya dagacikin dajinan Gabon

Gabon (lafazi: /gabon/) ko Jamhuriyar Gabon (da Faransanci: République gabonaise), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gabon tana da yawan fili kimani kilomita 267,667. Gabon tana da yawan jama'a 1,979,786, bisa ga jimillar na 2016. Gabon tana da iyaka da Kameru, da Gini Ikwatoriya da kuma Jamhuriyar Kwango. Babban birnin Gabon , Libreville ne.

Shugaban ƙasar Gabon Ali Bongo Ondimba (lafazi: /ali bonego onedimeba/) ne ; firaminista Rose Christiane Ossouka Raponda (lafazi: /rose christiane ossouka raponda/) ne.

Gabon
Ali Bongo Ondimba shugaban kasar mai ci

Gabon ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.

Gabon
Wani yaro dauke da tutar kasar ranar yan cin kan kasar (17 Agusta, 2014)


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

JodanTanzaniyaJerin Gwamnonin Jahar SokotoFati BararojiSaddam HusseinGaskiya Ta Fi KwaboRhondaCarlo AncelottiKareSarki Abdurrahman DauraTauhidiAbdulwahab AbdullahLalleJakiZainab AbdullahiBobriskyTheophilus Yakubu DanjumaKhadija MainumfashiLibyaSana'oin ƙasar HausaFati ladanBola TinubuHarshen Karai-KaraiMutuwaTarihin Kasar SinTarihin Waliyi dan MarinaTarihin Jamhuriyar NijarAhl al-BaytJihar KatsinaSam DarwishAbubakar Tafawa BalewaTsamiyar biriDuniyar MusulunciBuraqAzerbaijanYaƙin UhuduAli KhameneiFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaMaganin gargajiyaMuhammad Bello YaboAhmadu AhidjoLokojaMan kaɗeSurayya AminuLittafiMacijiFatauciDubai (birni)SakataAl-QurtubiJuyin Mulki a Najeriya, 1966GoroDuniyaGrand PAdamYarima Ibrahim AbdullahiAikin HajjiTijjani AsaseAdam m AdamMaryam BoothGeorge BennehAbdulDauramaJerin shugabannin ƙasar NijarJahar TarabaRubutaccen adabiFezbukMomee Gombe🡆 More