Harshe ko Halshe wata gaba ce ta tsoka wadda take a cikin bakin yawan cin vertebrates wanda ke saita abinci domin taunawa, kuma ana amfani dashi a wurin yin hadiya.
Yana da muhimmanci a digestive system kuma shine muhimmin gabar dandano a cikin gustatory system. Sashen harshe na sama wato (dorsum), taste buds suka lullube shi a cikin lingual papillae. sensitive ne sosai kuma yana da damshi na miyau a koda yaushe, kuma yakan samu nerves da blood vessels. Harshe kuma shine asalin abunda ke wanke hakora da tsaftace su. Babban aikin harshe shine taimakawa wurin maganan dan'adam da vocalization a wasu dabbobi.
Harshe (gaɓa) | |
---|---|
anatomical structure (en) da class of anatomical entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | heterogeneous anatomical cluster (en) , particular anatomical entity (en) da sensory organ (en) |
Bangare na | Baki |
Amfani | Dandano, spoken language (en) , licking (en) da sticking out the tongue (en) |
Arterial supply (en) | lingual artery (en) da ascending pharyngeal artery (en) |
Venous drainage (en) | lingual veins (en) |
WordLift URL (en) | http://data.wordlift.io/wl01714/entity/tongue |
NCI Thesaurus ID (en) | C12422 |
Harshen dan'adam ya kasu gida biyu, nangaren oral dake gaba da kuman bangaren pharyngeal a baya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Harshe (gaɓa), which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.