Dodon Koɗi halitta ne daga cikin dangin kwari wadanda suke rayuwa kusa da ruwa ko kuma guri mai dausayi.
Suna rayuwa a lokacin damina. Da zarar ruwa ya ɗauke, ƙasa ta bushe, to sai kuma a neme su a rasa. Dodon-kodi yanayin kwai kamar yadda kifi yake kwai mai matukar yawa kuma yakan Kai tsawon mako daya zuwa biyar wato kwana bakwai zuwa talatin DA biyar kafin Dodon-kodi yayi kyankyasa. Haka yana cikin halittu masu Jan jiki (marasa kafa).Haka kuma wasu sukanyi kiwon Dodon-kodi don asiyar ko don aci musamman mutanen kudancin najeriya Ghana d.s
Dodon kodi | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Subkingdom | Eumetazoa (en) |
Phylum | Mollusca (en) |
Subphylum | Conchifera (en) |
class (en) | Gastropoda Cuvier, 1797 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Dodon kodi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.