Ndjamena ko N’Djamena (Fort-Lamy kafin shekarar 1973) birni ce, da ke a ƙasar Cadi.
Ita ce babban birnin kasar Cadi. Ndjamena tana da yawan jama'a 1,092,066, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Ndjamena a shekarar 1900.
Ndjamena | |||||
---|---|---|---|---|---|
N’Djaména (fr) انجمينا (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,092,066 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 10,920.66 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Sahelian Chad (en) | ||||
Yawan fili | 100 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Chari | ||||
Altitude (en) | 298 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Fort Lamy (en) | ||||
Ƙirƙira | 29 Mayu 1900 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 235 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TD-ND |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ndjamena, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.