Windhoek (lafazi: /fintuk/) birni ne, da ke a yankin Khomas, a ƙasar Namibiya.
Shi ne babban birnin ƙasar Namibiya kuma da babban birnin yankin Khomas. Windhoek tana da yawan jama'a 325,858, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Windhoek a shekara ta 1840.
Windhoek | |||||
---|---|---|---|---|---|
Windhoek (en) Windhoek (af) Windhuk (de) Otjomuise (hz) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Namibiya | ||||
Region of Namibia (en) | Khomas Region (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 431,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 83.97 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 5,133,000,000 m² | ||||
Altitude (en) | 1,650 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1840 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sade Gawanas (en) (1 Disamba 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+02:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 61 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | windhoekcc.org.na |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Windhoek, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.