Libreville (lafazi : /liberevil/) birni ne, da ke a ƙasar Gabon.
Shi ne babban birnin ƙasar Gabon. Libreville tana da yawan jama'a 850'000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Libreville a shekara ta 1849.
Libreville | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Gabon | ||||
Province of Gabon (en) | Estuaire Province (en) | ||||
Department of Gabon (en) | Libreville (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 797,003 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gabon Estuary (en) da Tekun Guinea | ||||
Altitude (en) | 13 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1849 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | libreville.ga |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Libreville, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.