Muhammad Al-Bukhari: Takaitaccen tarihin imam bukhari

Imamul Bukhari asalin sunansa shine Muhammad bin Isma’il bin Ibrahim bin Mugira, Abu Abdullah, Al-Ju’ufi, Ana masa kirari da Malamin Malamai na duniya face Malamin sa (Imam Malikk), kuma jagora wajen sanin fiqihun hadisi, yayi karatu a wurin malaminsa wato Babban Malamin nan Imam Malik Ibn Anas.

Muhammad Al-Bukhari: Takaitaccen tarihin imam bukhari Muhammad Al-Bukhari
Muhammad Al-Bukhari: Takaitaccen tarihin imam bukhari
Rayuwa
Haihuwa Bukhara (en) Fassara, 20 ga Yuli, 810
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Samarkand (en) Fassara, 1 Satumba 870
Makwanci Al Bukhari Memorial (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Ismail ibn Ibrahim
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Ahmad Ibn Hanbal
Ali ibn al-Madini (en) Fassara
Yahya ibn Ma'in (en) Fassara
Ishaq Ibn Rahwayh (en) Fassara
Al-Darimi (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a muhaddith (en) Fassara, maiwaƙe, Ulama'u, Islamic jurist (en) Fassara da Masanin tarihi
Muhimman ayyuka Sahi al-Bukhari
al-Adab al-mufrad (en) Fassara
al-Tārīkh al-kabīr (en) Fassara
Q19492250 Fassara
Q19455078 Fassara
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah

Tarihin rayuwa

An haifi Imamul Bukhari ranar Juma’a sha uku ga watan Shauwal shekara ta(194A.H), mahaifinsa ya rasu tun yana yaro, don haka ya taso a karkashin kulawar mahaifiyarsa.< Imamul Bukhari ya kasance a lokacin da yake yaro ya samu matsala a ganinsa sai ya zamanto ba ya gani,wata rana mahaifiyarsa sai ta yi mafarki da Annabi Ibrahim (AS), sai ya ce mata: Allah ya dawowa da danki ganinsa, da gari ya waye sai taga idon danta ya bude. Allah ya yiwa imamul Bukhari baiwa ta haddar hadisai, harma ana hikaito cewa ya haddace hadisai (70,000) tun yana dan shekara (16), shi yasa wani daga cikin malamai yake cewa: duk hadisin da Imamu Bukhari bai san shi ba, to ba hadisi ba ne, har wasu Malamai ma suna gabatar da shi a wajen sanin hadisi da fiqihun hadisi a kan imam Ahmad da Ishaq. Imam Muslim ya yi karatu a wajensa.

Manazarta

Tags:

Imam Malik Ibn AnasImam Malikk

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MadridMusa DankwairoJerin shugabannin ƙasar NijeriyaHannatu BashirYaƙin Duniya na IShugaban NijeriyaKhadija bint KhuwailidTaliyaJa'afar Mahmud AdamAminu ƊantataAbubakar Tafawa BalewaSheikh Ibrahim KhaleelAfirka ta KuduStockholmSani Musa DanjaSufuriAli KhameneiOncologyCiwon hantaMuhammad gibrimaGrand PYammacin AsiyaMessiTarihiTunde OnakoyaWikiAli NuhuMahmood shahatBayelsaDaular Sokoto2014Rahma MKOlusegun ObasanjoMuhammadu Sanusi IZazzauNafisat AbdullahiRiyadhAisha Sani MaikudiAbduljabbar Nasuru KabaraAddiniAntatikaYobeTarihin Kasar SinDahiru Usman BauchiIngilaRahama hassanZamantakewar IyaliKoronavirus 2019BobriskyDageKanuriMoroccoDauraCristiano RonaldoTumfafiyaKarthika Deepam (Telugu TV series)FiƙihuKeita FantaMagaryaBashir Aliyu UmarHotoFuruciFalasdinuKatsina (birni)Adam A ZangoJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023WikiquoteAlgaitaItofiyaJamusHafsat IdrisAnnabi Sulaiman🡆 More