Shugaban Tarayyar Nijeriya, shi ne shugaban ƙasa kuma shugaban majalisar, zartarwa na Nijeriya.
Shugaban Najeriya kuma shi ne Babban shugaba mai-iko na Hukumomin tsaron Najeriya,Ana zaben Shugaban ne a duk bayan zaben gama,gari, wanda ke gudana bayan shekaru hudu 4 Shugaban kasa a Nijeriya na farko shi ne Nnamdi Azikiwe, wanda ya kama aiki daga daya ga watan October, shekara ta alif dari Tara da sitting da uku 1963,Shugaban kasa na yanzu mai,ci shi ne, Bola Ahmed Tinubu kuma ya kama aiki ne daga watan Mayu ashirin da tara, 29, shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 2023, a matsayin shugaba na 16 Sabon shugaban najeriya Bola Ahmed Tinubu yayi rantsuwa kafin Fara aiki a shekara ta dubu biyu da ashirin da uku a eagle square a Abuja birnin tarayyar Najeriya,a ranar talatin (30) ga wata ta shekarar dubu biyu da ashirin, da uku Jerin shugabannin jihohin Najeriya
shugaban ƙasar Najeriya | |
---|---|
public office (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | President of the Republic (en) da shugaban gwamnati |
Bangare na | Majalisun Najeriya |
Farawa | 1 Oktoba 1963 |
Sunan hukuma | President of the Federal Republic of Nigeria |
Suna a harshen gida | President of the Federal Republic of Nigeria |
Wurin zama na hukuma | Aso Rock Villa |
Appointed by (en) | Zabe a Najeriya |
Officeholder (en) | Bola Ahmad Tinubu |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) | mataimakin shugaban ƙasar Najeriya |
Shafin yanar gizo | statehouse.gov.ng |
Yadda ake kira mace | presidenta de Nigeria, prezidentka Nigérie, נשיאת ניגריה da predsednica Nigerije |
Nada jerin | Jerin shugabannin ƙasar Nijeriya |
ALLAYAKIYAYI. WANAMA
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Shugaban Nijeriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.