Aisha Muhammadu Buhari, First lady, (an haife ta a ranar goma shabakwai 17 ga watan Febrairun shekara ta alif ɗari tara da saba'in da daya 1971) itace mata ta biyu bayan rasuwar uwar gidan shugaban kasa Muhammad buhari, Se ta zama ita ce first lady Kuma uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Shugaban Nijeriya, wanda Yakama aiki daga ranar (29) ga watan Mayu a shekara ta ( 2015) bayan ya karba ragamar shugabancin kasa daga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, a zaben shekara ta dubu biyu da goma shabiyar (2015).Takasance cosmetologist ne, mai gyaran siffar kyawun jiki.
Aisha Buhari | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Patience Jonathan - Oluremi Tinubu → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Adamawa, 17 ga Faburairu, 1971 (53 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Muhammadu Buhari | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | gwagwarmaya, ɗan siyasa da beauty therapist (en) | ||
Wurin aiki | Abuja da Kaduna | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
An haifi Aisha a garin Adamawa , acan ta girma, sannan kakanta Muhammadu Ribadu shine ministan tsaron najeriya na farko.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Aisha Buhari, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.