Antananarivo ko Tananarive birni ne, da ke a ƙasar Madagaskar.
Shi ne babban birnin tattalin ƙasar Madagaskar. Antananarivo yana da yawan jama'a 1,613,375, bisa ga jimillar 2005. An gina birnin Antananarivo a farkon karni na sha bakwai.
Antananarivo | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tananarive (fr) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Madagaskar | ||||
Region of Madagascar (en) | Analamanga (en) | ||||
District of Madagascar (en) | Antananarivo-Renivohitra District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,275,207 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 14,490.99 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 88,000,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ikopa | ||||
Altitude (en) | 1,276 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1625 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mairie-antananarivo.mg |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Antananarivo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.