Malawi ko Jamhuriyar Malawi (da Turanci: Republic of Malawi), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.
Malawi tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 118,484. Malawi tana da yawan jama'a 18,091,575, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Malawi tana da iyaka da Tanzaniya, Zambiya kuma da Mozambique. Babban birnin Malawi, Lilongwe ce. Shugaban kasar Malawi Arthur Peter Mutharika ne daga shekarar 2014. Mataimakin shugaban kasar Saulos Chilima ne daga shekarar 2014.
Malawi | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Malawi (en) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Mulungu dalitsa Malaŵi (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Unity and Freedom» «The warm heart of Africa» | ||||
Suna saboda | Tabkin Malawi | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Lilongwe | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 18,622,104 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 157.17 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Chewa language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka, Kudancin Afirka da Southeast Africa (en) | ||||
Yawan fili | 118,484 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mulanje Massif (en) (3,002 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Shire River (en) (37 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Commonwealth realm of Malawi (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 ga Yuli, 1964 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Malawi (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar malawi | Lazarus Chakwera (en) (28 ga Yuni, 2020) | ||||
• Shugaban kasar malawi | Lazarus Chakwera (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 12,602,334,124 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Malawi kwacha | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .mw (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +265 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 998 (en) , 997 (en) da 990 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | malawi.gov.mw |
Malawi ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Birtaniya.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Malawi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.