Dalasi kudin kasar Gambiya ne, wanda aka fara amafani dashi a shekarar 1971.
Kuma duk Dalasi daya ana kasashi Butut 100. Shine ya maye gurbin Pound na Gambiya, akan 1 Pound dai dai yake da Dalasi 5. Misali 1 Dalasi = 1.2 Pound= 4 Shilling.
Dalasi | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Suna saboda | dollar (en) |
Ƙasa | Gambiya |
Applies to jurisdiction (en) | Gambiya |
Central bank/issuer (en) | Central Bank of The Gambia (en) |
Wanda yake bi | Gambian pound (en) |
Lokacin farawa | 1971 |
Unit symbol (en) | D |
Subdivision of this unit (en) | butut (en) |
Madogara;
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Dalasi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.