Asmara (lafazi : /asemara/) birni ne, da ke a ƙasar Eritrea.
Shi ne babban birnin ƙasar Eritrea. Asmara yana da yawan jama'a 804,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Asmara a farkon karni na sha shida.
Asmara | |||||
---|---|---|---|---|---|
ኣስመራ (ti) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Eritrea | ||||
Region of Eritrea (en) | Maekel Region (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 963,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 79.21 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 12,158.1 km² | ||||
Altitude (en) | 2,325 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1897 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Asmara, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.