Aminu S Bono Jarumi ne Kuma darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud.
Aminu s. Bono fitaccen darakta ne Kuma jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Hausa wato kanniwud, Yana daraktin fina-finai da Kuma Wakokin masu tashe a masana'antar Cikakken sunan sa shine Aminu Suraj Bono. Fina-finan dayai daraktin
Ya rasu Yau 20/ 11/2023.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Aminu S Bono, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.