Yusuf Haruna Baban Cinedu wanda aka fi sani da baban cinedu ya kasance jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood Kuma mawaki ne Yana Wakokin siyasa Yana fitowa a wasan barkwanci anhaife shi ne a jihar Katsina karamar hukumar funtua
Yusuf baban cinedu Cikakken sunan sa shine Yusuf haruna Dan kabilar Igbo amma anfi sanin sa da suna Baban Cinedu, ya shahara a masana antar yayi fina finai da dama na barkwanci. Kadan daga cikin fina finan sa.
Yusf baban cinedu Wakokin sa duk na siyasa ne yayi Wakoki da mawaki dauda kahutu Rara , sunyi ma manyan shugabanni waka. Kadan daga cikin Wakokin sa.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yusuf Baban Cinedu, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.