Auduga ko kuma kaɗa da Hausar Zamfara (Gusau) har Sakkwato haka suke kiran ta, ita Auduga wata tsiro ce da ake nomawa a gona.
Wadda kuma tanada matukar amfani sosai domin kuwa kusan duk wata sutura (tufafi) daga Auduga akeyinshi. Haka kuma Auduga nada mai, Ana noman Auduga a Najeriya Musamman Arewacin ƙasar, don wasu na ganin noman Auduga yana daga cikin abinda zai iya farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar. Haka kuma wasu suna ganin hanya mafi sauƙi da za'a farfaɗo da tattalin arziki a Najeriya shi ne ta hanyar inganta Noman Auduga.
Auduga | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | plant fiber (en) |
Amfani | cotton fabric (en) , cordage (en) , cotton paper (en) da batting (en) |
Natural product of taxon (en) | Gossypium barbadense (en) da Gossypium hirsutum (en) |
Has characteristic (en) | hygroscopy (en) |
Recycling code (en) | 60 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Auduga, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.