Tsuntsu (namiji), Tsuntsuwa (mace), Tsuntsaye (jam'i), amma Bahaushe kan yi amfani da kalmar Tsuntsu ne akasari wajen yin ishara da jam'i na kowanne kala na tsintsaye.
Tsuntsu na daga rukuni na Dabbobi masu kashin baya wanda ya samo asali daga tsohuwar dabbar nan wato Jegare. Suna da fuka-fukai hakan suna da gashi sannan kuma suna tashi sama. Akasarin tsuntsaye na wannan karnin basu da hakora hakanan kuma sunayin kwai, kuma a sama bisa kan bishiyoyi suke yin rayuwar su. Girman jiki na tsuntsaye ya kama ne daga santimita 5 zuwa muta 2.70.
Tsuntsu | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Subkingdom | Eumetazoa (en) |
Phylum | Chordata |
Subphylum | Vertebrata (en) |
Superclass | Tetrapoda (en) |
class (en) | Aves Linnaeus, 1758 |
General information | |
Tsatso | Kwai, feather (en) , Nama da bird faeces (en) |
Akwai nau'ika na tsuntsaye daban-daban a sassan duniya, kama daga manya zuwa kanana.
Wanna teburin ya kawo sunayen tsuntsaye ne da kuma yadda ake furta sunan, dama yadda sun an tsuntsun yake cikin harshen Latanci da kuma sunan sa a kimiyance.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tsuntsu, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.