Jimina tsuntsu ne cikin rukunin tsuntsaye masu kayata gida KO gidan gona, tanada tsawo sosai nakafa da wuya domin tafi kowane irin tsuntsu dogon kafa da wuya tana cin komai ya tari gabanta dai zaiwuce makoshinta gwargwago tsawon ta tanakai: namiji: 2.1 – 2.8 m (babba) kuma mace: 1.7 – 2 m (babba).
Jimina | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata |
Class | Aves |
Order | Struthioniformes (en) |
Dangi | Struthionidae (en) |
Genus | Struthio (en) |
jinsi | Struthio camelus Linnaeus, 1758 |
Geographic distribution | |
General information | |
Movement | bipedalism (en) |
Tsatso | ostrich egg (en) , ostrich plume (en) da ostrich meat (en) |
Nauyi | 1.5 kg, 115 kg da 100 kg |
Jimina Proverbs
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jimina, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.