Jegare da turanci (Dragon) kuma fantasy.
Akwaii labarai game da dodanni a cikin al'adun Sinawa, al'adun Turai, al'adun Kudancin Amurka, da sauran su.
jegare | |
---|---|
class of mythical entities (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | mythical creature (en) da mythical animal (en) |
Indigenous to (en) | Turai da Asiya |
Has characteristic (en) | fire breathing (en) |
Nada jerin | list of dragons in mythology and folklore (en) |
Akwai nau'ikan dodanni da yawa a cikin al'adu daban-daban. Gaba daya:
Dodanni suna cikin labarai da yawa kamar; Hobbit, Beowulf, Yadda ake Horar da dodon ku da Harry Potter. A cikin Hobbit da Beowulf, dodanni suna da hadari kuma suna kai hari ga mutane. Wasu labaran, kamar na Anne McCaffrey, suna da dodanni wadanda ke neman taimako, ko ba da taimako. Wani dodon kuma ya bayyana a cikin littafin Ru'ya ta Yohanna surori 12-13, inda ake ganinsa Iblis.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jegare, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.