Tsibiran Mashal ko Jamhuriyar Tsibiran Mashal, da harshen Mashal Aolepān Aorōkin Ṃajeḷ, da Turanci Marshall Islands ƙasa ce, da ke a Oseaniya.
Babban birnin ƙasar Tsibiran Mashal Majuro ne. Tsibiran Mashal tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 181. Tsibiran Mashal tana da yawan jama'a 58,413, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dubu ɗaya da dari ɗaya da hamsin da shida a cikin ƙasar Tsibiran Mashal. Tsibiran Mashal ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.
Tsibiran Mashal | |||||
---|---|---|---|---|---|
Aolepān Aorōkin M̧ajeļ (mh) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Forever Marshall Islands (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Accomplishment through joint effort» «Jepilpilin ke ejukaan» | ||||
Suna saboda | John Marshall (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Protectorate (en) | German New Guinea (en) | ||||
Babban birni | Majuro (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 53,127 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 292.82 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Marshallese (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Micronesia (en) , European Union tax haven blacklist (en) , European Union tax haven blacklist (en) da European Union tax haven blacklist (en) | ||||
Yawan fili | 181.43 km² | ||||
• Ruwa | 0 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean | ||||
Wuri mafi tsayi | Likiep Atoll (en) (10 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1 Mayu 1979: Self-governance (en) 21 Oktoba 1986: Compact of Free Association (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of the Marshall Islands (en) | ||||
Gangar majalisa | Legislature of the Marshall Islands (en) | ||||
• President of the Marshall Islands (en) | Hilda C. Heine (en) (3 ga Janairu, 2024) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of the Marshall Islands (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 259,538,700 $ (2021) | ||||
Kuɗi | United States dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Suna ta yanar gizo | .mh (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +692 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MH |
Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Tsibiran Mashal David Kabua ne.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tsibiran Mashal, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.