Mikroneziya (da Turanci Micronesiya) ko Tarayyar jihohin Mikroneziya ƙasa ce, da ke a Oseaniya.
Babban birnin ƙasar Mikroneziya, Palikir ne. Mikroneziya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 702. Mikroneziya tana da yawan jama'a 112,640, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari shida da bakwai a cikin ƙasar Mikroneziya. Mikroneziya ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.
Mikroneziya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Federated States of Micronesia (en) Mikronesia (yap) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Patriots of Micronesia (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Peace, Unity, Liberty» «Experience the warmth» | ||||
Suna saboda | Micronesia (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Palikir (en) da Kolonia (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 105,544 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 150.35 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Micronesia (en) | ||||
Yawan fili | 702 km² | ||||
• Ruwa | 0 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean | ||||
Wuri mafi tsayi | Dolohmwar (en) (791 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1947 10 Mayu 1979 3 Nuwamba, 1986: Ƴantacciyar ƙasa | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of the Federated States of Micronesia (en) | ||||
Gangar majalisa | Congress of the Federated States of Micronesia (en) | ||||
• President of the Federated States of Micronesia (en) | Wesley Simina (en) (2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 404,028,900 $ (2021) | ||||
Kuɗi | United States dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .fm (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +691 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) da 111 (en) | ||||
Lambar ƙasa | FM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | fsmgov.org |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Mikroneziya David Panuelo ne. Mataimakin shugaban ƙasar Mikroneziya Yosiwo George ne daga shekara ta 2015.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mikroneziya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.