Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen.
Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.
Osheniya | |
---|---|
General information | |
Yawan fili | 1,260,000 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 20°S 170°E / 20°S 170°E |
Bangare na | Oceania (en) |
Kasa | no value |
Territory | no value |
Kasashe masu cin gashin kansu.
Tuta | Kasa | |
---|---|---|
Asturaliya | ||
Micronesia | ||
Fiji | ||
Kiribati | ||
Tsibiran Mashal | ||
Nauru | ||
Sabuwar Zelandiya | ||
Palau | ||
Sabuwar Gini Papuwa | ||
Samoa | ||
Tsibiran Solomon | ||
Tonga | ||
Tuvalu | ||
Vanuatu |
Kasashen da suke a karkashin ikon gudanarwar wasu kasashen kokuma wadan da basu da cikakkiyar mulkin kansu. Dukkan wadannan tsuburai ne.
Tuta | Tsuburi | Karkashin | |
---|---|---|---|
American Samoa | Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya ba | ||
Christmas Island | Australia | ||
Cocos | Australia | ||
Easter Island | Chile | ||
French Polynesia | Faransa | ||
Guam | Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya | ||
New Caledonia | Faransa | ||
Norfolk Island | Australia | ||
Northern Mariana Islands | Amurka | ||
Pitcairn Islands | Birtaniya | ||
Tokelau | New Zealand | ||
Wallis and Futuna Faransa |
Kasashe masu dangantaka da kasar New Zealand
Tuta | Kasa | |
---|---|---|
Cook Islands | ||
Niue |
Kasashe rukunin tsuburan Micronesia
Tuta | Kasa | ||
---|---|---|---|
Chuuk | |||
Kosrae | |||
Pohnpei | |||
Yap |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Osheniya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.