Alqur'ani Mai Girma: Rubutun addinin musulunci na tsakiya

Al-Qur'ani (Larabci: القرآن al-Qur'an), ko kuma Alƙur'ani mai girma kamar yanda akasani, shine littafin da Allah ya Saukar a harshen Annabin Rahama, wato Larabci, kuma shine littafin da Allah ya rufe saukar da duk wani Littafi Mai tsarki a bayansa, (babu littafin da Allah zai sake saukarwa a bayansa) kamar yadda Allah ya saukar ga Annabawan da suka gabata, domin Annabi Muhammadu shine cika makin Annabawan Allah.

Alqur'ani mai girma
Alqur'ani Mai Girma: Rubutun addinin musulunci na tsakiya
Asali
Shekarar ƙirƙira 631
Asalin suna القرآن‎
haɗawa a Makkah da Madinah
Characteristics
Genre (en) Fassara religious literature (en) Fassara da religious text (en) Fassara
Harshe Ingantaccen larabci
Kintato
Narrative location (en) Fassara Yankin Larabawa
Alqur'ani Mai Girma: Rubutun addinin musulunci na tsakiya
masu karatun alqur'ani mai girma
Alqur'ani Mai Girma: Rubutun addinin musulunci na tsakiya

Wanda Allah ya saukar da ayoyinsa ga Annabin musulunci Annabi Muhammad (S A W). ta hannun mala'ika Jibrilu. A cikin aƙidar Musulunci, Ƙur'ani shi ne mafi muhimmanci kuma mafi girman mu'ujizar Annabi Muhammad (S.A.W), yana tabbatar da cewa Annabi Muhammad (S A W) Manzone na gaskiya.

Shari'ar Musulunci, wacce kuma ake kira sharia, ta dogara ne akan Ƙur'ani (Madogararsa na Farko), shine littafin da Musulmai suke karantawa, kuma suke aiki dashi, tare da hadisai Waɗanda suke sune maganar da fito daga harshen Annabi Muhammad. Musulmai suna karanta ayoyin kur'ani daban-daban a cikin addu'o'insu.

Lafiyayyan hankali da tsaftataccen tunani na ɗan Adam da ayyuka na yau da kullum sun tabbatar da cewa kur'ani ya bada cikakkiyar kulawa da kariya ta fuskar haƙƙin ɗan adam na duniya, da 'yancin ɗan adam.

Hotuna

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kwara (jiha)Afirkawan AmurkaAbba el mustaphaHadiza MuhammadKungiyar Kwallon Kwando ta MataNumidia LezoulISa AyagiHotoOndo (jiha)Yaƙin Duniya na ISadiya GyaleDJ ABJenna DreyerAsiyaAbubakar Tafawa BalewaSiyasaIngilaRabi'u DausheRoxanne BarkerKano (birni)SadarwaAhmad Ali nuhuJerin ƙauyuka a jihar KebbiMikiyaKeziah JonesWikiquote.org/Ahmad GumiWhatsAppSiyudiAfirka ta KuduBabban shafiGrand PSallar NafilaHausa BakwaiBurj KhalifaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaJerin ƙauyuka a jihar BauchiBauchi (birni)Harshe (gaɓa)VirgilKungiyar AsiriJihar KogiKajal AggarwalAnnabiLafiyar jikiJapanTarihin NajeriyaKhalid ibn al-WalidAhmadu BelloNatalie FultonPaulinus Igwe NwaguShi'aAlakar tarihin Hausa da BayajiddaState of PalestineUmar Ibn Al-KhattabGaisuwaFelix A. ObuahDalaFati WashaNarendra modiAdamMan AlayyadiSunnahShu'aibu Lawal KumurciYaƙin BadarSana'o'in Hausawa na gargajiyaManchester City F.C.Musa Dankwairo🡆 More