A addinance, Manzo ko Ma'aiki (namiji ko mace) mutum ne da ake dauka cewa yana da alaka da wani ubangiji kuma yana isar da sakon wannan ubangijin ne, wanda yake matsayin dan sako tsakanin zuwa ga mutane kuma ya rika isar da sakonni ko koyarwa daga wannan ubangijin.
Ana kiran wadannan sakonnin da wannan manzo ke kawa da manzanci ko wahayi.
manzo | |
---|---|
Eastern Orthodox saint titles (en) , sana'a da title of authority (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | believer (en) |
Field of this occupation (en) | prophecy (en) da prophecy (en) |
Product or material produced or service provided (en) | prophecy (en) |
Shafin yanar gizo | klexikon.zum.de… |
Model item (en) | seer (en) da Isa Almasihu |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
A musulunce kuwa, Allah ne ke aiko manzo ga al'umma ko dukkan Duniya baki ɗaya Dan suyi gargadi da janyo al'umma daga bata. Manzo ƙarshe da Allah ya aiko shine Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi da iyalansa da sahabbansa.
Ga Annabawa da Manzanni da suka zo a cikin Alqur'ani mai girma kamar haka:
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Manzo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.