Ahmad Sulaiman Ibrahim: Mahaddacin Alqur'ani ɗan Najeriya

Ahmad Sulaiman Ibrahim wanda aka fi sani da Alaramma Ahmad Sulaiman, an haife shi ne a shekarar 1966, Mahaddacin Alqur'ani ne kuma ɗan Najeriya ne, Malamin Addinin Musulunci ne, kuma Shahararren Masamin Alqur'ani mai girma ya samu lambobin yabo da dama a fadin duniya saboda bajintarsa wajen sanin Alqur'ani mai girma.

Sheikh Ahmad Sulaiman ya kuma shahara wajen sarrafa harshe a yayin da yake ƙira'a, don mutane da dama daga sassan duniya suna son qira'ansa, haka kuma yayin da wasu suke kwaikwayon salon karatunsa. Malam Ahmad Sulaiman yayi Musabaƙa ta duniya har kusan sau 3 yana cin na 1 wannan yasa mutane suke ganin yana daga cikin masana Alqur'ani na duniya ba wai Najeriya kadai ba.

Ahmad Sulaiman Ibrahim: Farkon Rayuwar shi, Garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman, Manazarta Ahmad Sulaiman Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa 1966 (57/58 shekaru)
Sana'a

Farkon Rayuwar shi

An kuma haifi Ahmad Sulaiman a gidan sulaiman, mahaifinsa ya rasu tun yana ɗan shekara 6, sannan ya koma jihar Kano yana ɗan shekara 9 don neman ilimin Addini da kuma na zamani (Boko), Ahmad Sulaiman ya haddace Alqur'ani tun yana ƙarami. Haka yana cewa Dr Kabir Haruna Gombe yana cikin malamansa kuma Alarammansa a lokacin tafsirin Watan Ramadan, duk da cewa kusan duk inda Sheikh Kabir Haruna Gombe zaije wa'azi suna tareda Alaramma Ahmad Sulaiman, Ahmad Sulaiman mamba ne a ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah wa Iqamatus Sunnah, babbar ƙungiyar Salafiyyah dake Najeriya.

Garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman

A watan Maris ɗin shekara ta 2019 ne wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman a hanyarsa ya fito mahaifarsa zai koma zuwa jihar Kano bayan ziyarar da ya kai a jihar Kebbi. Garkuwa dashi tazo gab da yana shirin aurar da ƴa-ƴansa mata biyu, an yi awon gaba da shi tare da wasu mutane biyar a ƙaramar hukumar Sheme/Ƙanƙara wadda wannan yana cikin yakin jihar Katsina. An sako Sheikh bayan kwanaki 15 da garkuwa dasu.

Kwamishinan Ilimi a Kano

Dr Abdullahi Umar Ganduje gwamnan jihar Kano na wancan lokacin ya naɗa Ahmad Sulaiman a matsayin kwamishinan Ilmi na biyu a jihar Kano.

Manazarta

Tags:

Ahmad Sulaiman Ibrahim Farkon Rayuwar shiAhmad Sulaiman Ibrahim Garkuwa da Sheikh Ahmad SulaimanAhmad Sulaiman Ibrahim ManazartaAhmad Sulaiman IbrahimAddinin MusulunciAlqur'ani mai girmaDuniyaNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Majalisar Ɗinkin DuniyaLafiyaAddiniKifiMarsDalaYaƙin UhuduMaryam Bukar HassanSaratu GidadoShah Rukh KhanYahaya BelloAsma,u WakiliAngelina JolieJigawaBlaise PascalAzareTuranciZumunciISBNNura M InuwaAhmed MusaSokotoOgonna ChukwudiArewacin NajeriyaKaduna (jiha)Alhaji Muhammad Adamu DankaboZogaleHassan Sarkin DogaraiFati NijarAfirka ta KuduHannatu BashirJerin manyan makarantun jihar TarabaAbdul Samad RabiuZamfaraMoscowHauwa WarakaMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoJakiMomee GombeRand na Afirka ta KuduSulluɓawaAlhassan DantataJerin shugabannin ƙasar NijarRanoPhilippa JohnsonMaliBauchi (birni)Shugaban NijeriyaAnnabi IsahJohannesburgƘananan hukumomin NijeriyaNomaKerry JonkerSadarwaIndonesiyaMusa DankwairoWikipidiyaKannywoodNicole SmithJirgin RuwaZimbabweAbdullahi Abubakar GumelKacici-kaciciKarin maganaAliko DangoteAbdulƙadir GilaniNijeriyaAsturaliyaMala`ikuKungiyar Kwadago ta NajeriyaElvira WoodJoJoKunchiZuciya🡆 More