Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma

Zuma wata halittar Allah ce, kuma tana daga cikin ƙwari wadda takan zauna a cikin kogon bishiya,

Zuma
confection (en) Fassara, syrup (en) Fassara, secretion or excretion (en) Fassara, fodder (en) Fassara da shelf-stable food (en) Fassara
Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma
Kayan haɗi nectar (en) Fassara
Kayan haɗi ruwa da nectar (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa Apis mellifera (en) Fassara da Apis (en) Fassara
Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma
ƙudan zuma akan fure
Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma
saƙar zuma
Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma
dandazon zuma akan bishiya
Zuma: Abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma
sanka/saƙar zuma

kogon dutse har ma a Rami a ƙasa. Allah ya ambaci Zuma a cikin Alqur'ani mai girma, kuma har sura ya saukar da sunan ta, wanda har Alqur'ani yace ita Zuma waraka ce ga cutuka (ruwa zuma).

Zuma tana maganin germbo ciki, kamar su ulcer.

Zuma tana maganin tsutsar ciki, sannan tana gyara jiki.

Zuma tana da matuƙar amfani ga lafiya jikin dan adam.

Zuma ta na ƙara kaifin ƙwaƙwalwa, sannan ta maganin gadar da mantuwa.

Zuma tana maganin ƙunar jiki, sannan ana amfani da ita ga mata wurin gyara jiki.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

AllahBishiyaƘwari

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

NijeriyaKabiru GombeAminu Sule GaroAlmaraBakar fataAbu Bakr (suna)Patricia KlesserNahawuJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoMasarautar KontagoraMadinahSana'o'in Hausawa na gargajiyaBebejiHannatu MusawaKasashen tsakiyar Asiya lKos BekkerAnnabawaYahudawaHong KongLindokuhle SibankuluUmaru Musa Yar'aduaKasuwaHacktivist Vanguard (Indian Hacker)AgadezDauda Kahutu RararaAnnabi IsahAyislanAbdul Rahman Al-SudaisAnnabi MusaShuwakaMa'anar AureYakubu Yahaya KatsinaJigawaShu'aibu Lawal KumurciJamusJabir Sani Mai-hulaAl Kur'aniBeverly LangEliz-Mari MarxHarshen HinduJerin ƙauyuka a jihar YobeCristiano RonaldoZariyaGwarzoRimin GadoFati WashaDahiru MangalDaular Musulunci ta IraƙiGarba Ja AbdulqadirMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoTuwon masaraMasarautar KanoRashaUmar Abdul'aziz fadar begeGirka (ƙasa)ranar mata ta duniyaAnatomyLara GoodallGeorgia (Tarayyar Amurka)Abdullahi BayeroKhabirat KafidipeKhomeiniJerin ƙauyuka a jihar BauchiSabuluJa'afar Mahmud AdamWilliams UchembaGansa kukaSafiya MusaTuraren wutaJerin sunayen Allah a MusulunciLebanon🡆 More