Tafarnuwa,a harshen Hausa.Garlic a harshen Nasara (Allium sativum).
Tafarnuwa | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Asparagales (en) |
Dangi | Amaryllidaceae (en) |
Tribe | Allieae (en) |
Genus | Allium (en) |
jinsi | Allium sativum Linnaeus, 1753 |
General information | |
Tsatso | tafarnuwa da garlic oil (en) |
Tafarnuwa tana magunguna iri daban daban. Tafarnuwa nada Amfani sosai a cikin rayuwar mu ta yau da kullum tana maganin sanyi da kuma rage kitsen dake cikin jini.
Tafarnuwa tana da sinadarai masu tarin yawa a jikin da adam sannan tana maganin sanyin,ana sanya ta ciki abinci, bayan haka akan sha ta da ruwa domin magani.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tafarnuwa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.