Niamey babban birnin ƙasar Nijar ne.
Wannan birnin yana a matsayin babbar gundumar Birni kuma ya hada gunduma biyar ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimillar mutane 1,302,910 (miliyan ɗaya da dubu dari uku da biyu da dari tara da goma). An gina birnin Niamey a farkon karni na ashirin bayan haifuwan annabi Issa. Babban kogin nan na "Niger" wanda cibiyarshi take tsakanin Sierra Leone da Guinée, ya ratsa birnin Niamey.
Niamey | ||||
---|---|---|---|---|
Ɲamay (mis) Yamai (ha) ⵏⵉⴰⵎⵢ (mis) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,026,848 (2012) | |||
• Yawan mutane | 4,291.05 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 239,300,000 m² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | |||
Altitude (en) | 207 m | |||
Sun raba iyaka da | ||||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Bibata Niandou Barry (9 ga Janairu, 2003) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NE-8 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Birnin Niamey ya fara ci gaba ne wajen shekarar 1900, a daidai wani waje inda Fulanin Koira, Gaweye, Kalley, Maourey, Zongo, Gamkalé da Saga suke a lokacin. Kabilar da tafi yawa sune Zabarmawa ko kuma Songhai. Turawa sun iso Niamey ne a makare saboda tana can yammacin kasar inda babu wani kasuwanci da akeyi. Mutanen Gurmance (Gourmantché) ne suka fara rayuwa a yankin Niamey. Amma, wadanda suka kafa kauyen Niamey, Arawa ne da suka zo daga Matankari.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Niamey, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.