Sirbalo

Obotuke Timothy Ochuko Sirbalo, wanda aka fi sani da Sirbalo ko Sirbalo Clinic (an haife shi a ranar 27 ga watan Maris, shekara ta alif 1992).

ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, ɗan wasan barkwanci kuma marubuci.

Sirbalo Sirbalo
Rayuwa
Haihuwa Delta, 27 ga Maris, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi
Sirbalo
hoton sirbalo

Tarihin Rayuwa

An haifi Sirbalo a garin Warri da ke jihar Delta a Najeriya.Ya yi karatu a kwalejin gwamnatin tarayya Idoani da jami'ar jihar Legas.

Sirbalo ya fara edita a Nollywood a shekarar 2014. Har ila yau, ya kasance darakta na sarrafin musamman.

Sirbalo ya shiga wasan barkwanci a shekarar 2016 a matsayin edita kuma darakta. Aikin wasan kwaikwayonsa ya fara ne a cikin 2017. An fi saninsa da zama tauraro a fina-finan nasara na Nollywood box-office kamar Okafor's Law (2017),  Bling Lagosians (2019).

Yana da tashoshin YouTube 5 da masu biyan kuɗi miliyan 1. Yana da mabiyan Fezbuk miliyan 7.5.

An fi saninsa da "Sirbalo and bae" da " Mallen college”.

Sirbalo a halin yanzu yana daya daga cikin hamshakan attajiran barkwanci a Najeriya.

Fina-finai

  • My Village People, 2021
  • Bling Lagosians, 2019
  • 10 Days in Sun City, 2017
  • Okafor's Law, 2017

Hanyoyin haɗi

Manazarta

Tags:

Sirbalo Tarihin RayuwaSirbalo Fina-finaiSirbalo Hanyoyin haɗiSirbalo ManazartaSirbalo

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Muhammadu TambariJapanZakkaHausa BakwaiZogaleCiwon hantaTalo-taloJerin ƙasashen AfirkaMalmoJafar ibn MuhammadAliyu Mai-BornuTarihin NajeriyaAminu KanoYanar gizoSankaran Bargo (Leukemia)Abdulwahab AbdullahZubeMikiyaAl-QurtubiDawaUmar Abdul'aziz fadar begeHamisu BreakerNasarawa (Kano)Dahiru Usman BauchiAli NuhuKabiru GombeMagaryaNasiru KabaraTunisiyaIranKarl MarxJerin Sunayen Gwanonin Jihar SokotoTsaftaIbrahimIbn TaymiyyahJerin Sarakunan KanoZomoShaykh al-IslāmJamila HarunaAl-AjurrumiyyaZanzibarAbdourahamane TchianiRagoThomas SankaraBarikanchi PidginKurciyaHauwa MainaMaguzawaJerin Sunayen Gwanonin Jihar BauchiTsibirin BamudaJegoJakiSoJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaEnioluwa AdeoluwaZazzauAzareGeroWiki CommonsSadiya GyaleBenjamin NetanyahuAsiyaBagiwaLibyaKanjamauDana AirBoukari Laouali ChaibouMamman Shata🡆 More