Antatika: Nahiya

Antarctica Antatika, ita ce yankin duniya na bakwai kuma na ƙarshe da a ka gano, bayan Afirka, yankin ta nada matuƙar sanyi kuma da matukar iska ta yadda kwata-kwata ba'a samu mutane yan asalin wajen ba, sai dabbobi da tsuntsaye da kuma gansa kuka, ita ce yankin duniya wacce tafi kowacce daidaiton kasa.

Sanyin yankin ya kai degiri −89.2 °C zuwa (−128.6 °F) kai harma fiye da haka, kusan −94.7 °C (−135.8 °F an auna hakan ne daga sararin sama Jannatil).

Antatika
Antatika: Rayuwa, Canjin suna, Tarihi da kuma bincike
General information
Gu mafi tsayi Vinson Massif (en) Fassara
Yawan fili 14,200,000 km²
14,000,000 km²
Suna bayan anti- (en) Fassara
Arctic
Labarin ƙasa
Antatika: Rayuwa, Canjin suna, Tarihi da kuma bincike
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 90°S 0°E / 90°S 0°E / -90; 0
Bangare na landmass (en) Fassara
Antarctic (en) Fassara
Duniya
Kasa no value
Territory Antarctic Treaty area (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Southern Hemisphere (en) Fassara
Antatika: Rayuwa, Canjin suna, Tarihi da kuma bincike
Antarctica

Antatika itace yankin nahiya a duniya ta ƙarshe da'aka gano, sai a shekarar 1820 bayan wani mai yawon buɗe ido ɗan ƙasar Rasha yayi balaguro zuwa yankin]] mai suna Fabian Gottlieb von Bellingshausen da Mikhail Lazarev a wani jirgin ruwa.

Rayuwa

Antatika: Rayuwa, Canjin suna, Tarihi da kuma bincike 
Panju a Nahiyar Antarctica

Nahiyar Antatika turawa sun mallake yankin. meaning "opposite to the Arctic", "opposite to the north".Amman sun saka dokan hana diban ma'adanan kasan wajen.mafi yawan abu masu rai a Nahiyar tsuntsayen teku ne mai suna Panju

Canjin suna

Asali ana kiran yankin ne da suna Terra Australis sai daga baya aka maida shi Antatika Amman an fara kiran sunan ne a shekarar 1890s.

Tarihi da kuma bincike

Masu fili da ƙasa a Antatika sun haɗa da Birtaniya da Japan da kuma Amurka

Dabbobi

Diddigin bayani

Diddigin bayanai na waje

Tags:

Antatika RayuwaAntatika Canjin sunaAntatika Tarihi da kuma bincikeAntatika Diddigin bayaniAntatika Diddigin bayanai na wajeAntatikaAfirkaGansa kuka

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

SiyudiHarshen HausaAuren HausawaAdamawaMikiyaJakiSinKhalid ibn al-WalidDJ ABJigawaKunchiRabi'u DausheKasuwanciIlimin taurari a duniyar Islama ta tsakiyar zamaniMotsa jikiYahaya BelloAbincin HausawaTogoAdamAfirkaUmar Ibn Al-KhattabJerin manyan makarantun jihar TarabaKanyaFati MuhammadAbubakar Tafawa BalewaKungiyar AsiriCarles PuigdemontGombe (jiha)Real Madrid CFJamusSallar NafilaSana'oin ƙasar HausaBarbusheNijarSankaran NonoMaryam YahayaLafiyaShruti HaasanWikiNura M InuwaUsman dan FodioGodwin EmefieleBabban shafiMuhammadSana'o'in Hausawa na gargajiyaShukaAbba Kabir YusufHauwa WarakaSarauniya AminaRashaAlakar tarihin Hausa da BayajiddaAlassane OuattaraRumSani Yahaya Jingirxul5eDhieu DeingBarkwanciNolu NdzundzuJirgin RuwaHafsat ShehuShamsiyyah SadiDiana Hamilton (makaɗiya)Shuaibu KuluZubar da cikiLalleMasarautar DauraHausa–FulaniJos🡆 More