Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka

Afirka ta Tsakiya ko Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya (da Faransanci: Centrafrique ko République centrafricaine; da Sango: Ködörösêse tî Bêafrîka) ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.

Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka
Tutar Afirka ta Tsakiya.
Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar AfirkaAfirka ta Tsakiya
Republique Centrafricaine (fr)
Ködörösêse tî Bêafrîka (sg)
Flag of the Central African Republic (en) Coat of arms of the Central African Republic (en)
Flag of the Central African Republic (en) Fassara Coat of arms of the Central African Republic (en) Fassara
Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka

Take La Renaissance

Kirari «Unité, Dignité, Travail»
«Unity, Dignity, Work»
«Единство, достойнство, труд»
«Единство, достоинство, труд»
«Undon, Urddas a Gwaith»
Wuri
Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka
 6°42′N 20°54′E / 6.7°N 20.9°E / 6.7; 20.9

Babban birni Bangui
Yawan mutane
Faɗi 4,659,080 (2017)
• Yawan mutane 7.48 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Harshen Sango
Labarin ƙasa
Bangare na Afrika ta Tsakiya
Yawan fili 622,984 km²
Wuri mafi tsayi Mont Ngaoui (en) Fassara (1,410 m)
Wuri mafi ƙasa Kogin Ubangi (335 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Central African Empire (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar Afrika ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra (en) Fassara (30 ga Maris, 2016)
• Prime Minister of the Central African Republic (en) Fassara Firmin Ngrébada (en) Fassara (25 ga Faburairu, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 2,516,498,412 $ (2021)
Kuɗi CFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .cf (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +236
Lambar taimakon gaggawa 117 (en) Fassara, 118 (en) Fassara da 1220 (en) Fassara
Lambar ƙasa CF
Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka
gidan ajeye kayan tarihi dake Afrika ta Tsakiya

Afirka ta Tsakiya na da yawan fadin kasa kimanin murabba'in kilomita 622'984. Afirka ta Tsakiya tana da yawan jama'a 5'166'510, bisa ga jimillar shekara ta 2013. Afirka ta Tsakiya na da iyaka da ƙasashen biyar: Cadi, Kameru, Jamhuriyar Kwango, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Sudan, da kuma Sudan ta Kudu. Babban birnin Afirka ta Tsakiya, shi ne Bangui.

Ƙasa Afirka Ta Tsakiya: ƙasa a tsakiyar nahiyar Afirka
Shugaba Faustin-Archange Touadéra

Shugaban ƙasar a halin yanzu shi ne Faustin-Archange Touadéra. A lokacin da Firaministan ƙasar shi ne Simplice Sarandji.

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

AfirkaFaransanci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Bulus ManzoHassan Usman KatsinaMaganin gargajiyaGine-BisauBiologyƘwalloKyautar AlbertineAlqur'ani mai girmaTsadaSahabban AnnabiPatrice LumumbaUmaru MutallabHarshe (gaɓa)TuranciLarabciJimaNarendra modiMuhammad YusufTakumIngilafordArise PointTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Candice LillMamman ShataWikipidiyaDiana Hamilton (makaɗiya)Bello TurjiKalaman soyayyaFelix A. ObuahNafisat AbdullahiFalasdinawaSallar Matafiyi (Qasaru)Ali Sa'ad Birnin-KuduHacktivist Vanguard (Indian Hacker)HijiraYanar Gizo na DuniyaHaboZimbabweMaruruKacici-kaciciIbn TaymiyyahSani AbachaAishwarya RaiMaguzawaAhmad GumiSaudiyyaSule LamidoRuwan BagajaAnnabiAminu Ibrahim DaurawaBola TinubuAbdullahi Umar GandujeTuraiJerin Ƙauyuka a jihar NejaYahudanciBBC HausaMaleshiyaShuaibu KuluShah Rukh Khan1993Buba GaladimaJega, NigeriaNejaBarkwanciAddiniTaliyaAsiyaSumaila🡆 More