Punjabi (IPAc-en|p|ʌ|n|ˈ|dʒ|ɑː|b|i; Gurmukhi: a harshen |pa|ਪੰਜਾਬੀ ana fassarawa da |pa|pãjābī; Shahmukhi: Nastaliq|پنجابی da kuma |pa|ALA-LC|paṉjābī) Harshe ne da ake kira da Harshen Indo Aryan kuma yana da sama da mutane miliyan 100 masu amfani da shi a kasashen dake tsakanin Indiya da wadanda ke wasu kasashen duniya baki daya.
Harshen asali ne ga mutanen Punjabi dama wasu kananan kabilu da ke cikin jihar Punjab dake tsakanin Kasar Indiya, Wanda ya kai tun Daga arewa cin Indiya har zuwa Kasar Pakistan.
Harshen Punjab | |
---|---|
پنجابی — ਪੰਜਾਬੀ — Panjabi | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 125,000,000 (2021) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Shahmukhi (en) , Gurmukhi (en) , Urdu orthography (en) , Mahajani (en) , Informal Roman Urdu (en) , Devanagari (en) da Punjabi Braille (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | pan pnb |
A shekara ta 2015, Punjabi shi ne na 10 a cikin yaruka masu yawan masu magana da shi a duk duniya. Shi ne harshen da aka fi amfani da shi a Pakistan, kuma na 11 a jerin harsunan da aka fi amfani da shi a kasar Indiya, kuma na uku (3) da ake amfani da shi a yankin kasashen Indiya. A kasar kanada, shi ne harshe na biyar da aka fi amfani da shi bayan harshen Turanci , da Faransanci , da Mandarin da kuma Cantonese. Kuma akwai masu yaren da dama a Daular Larabawa, da Amurika, da United Kingdom, Austaraliya, New Zealand, Italiya, da kuma kasar Netherlands.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Harshen Punjab, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.