Rajasthan

Rajasthan jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya.

Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 342,239 da yawan jama’a 68,548,437 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1949. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Jaipur ne. Kalraj Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Rajasthan tana da iyaka da jihohin biyar (Punjab a Arewa, Haryana da Uttar Pradesh a Arewa maso Gabas, Madhya Pradesh a Kudu maso Gabas, Gujarat a Kudu maso Yamma), da ƙasa ɗaya (Pakistan a Yamma da Arewa maso Yamma).

RajasthanRajasthan
राजस्थान (hi)
રાજસ્થાન (gu)
Rajasthan
Rajasthan

Suna saboda sarki
Wuri
Rajasthan
 27°N 74°E / 27°N 74°E / 27; 74
ƘasaIndiya

Babban birni Jaipur
Yawan mutane
Faɗi 68,548,437 (2011)
• Yawan mutane 200.28 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Labarin ƙasa
Yawan fili 342,269 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United State of Rajasthan (en) Fassara
Ƙirƙira 30 ga Maris, 1949
26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Rajasthan Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Rajasthan Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Kalyan Singh (en) Fassara (4 Satumba 2014)
• Chief Minister of Rajasthan (en) Fassara Bhajan Lal Sharma (en) Fassara (15 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-RJ
Wasu abun

Yanar gizo rajasthan.gov.in
Rajasthan
Taswirar yankunan jihar Rajasthan.

Hotuna

Manazarta

Tags:

GujaratHaryanaIndiyaJaipurMadhya PradeshPakistanPunjab (Indiya)Uttar Pradesh

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Sallar Matafiyi (Qasaru)AsiyaAl'aurar NamijiFalasdinawaAzman AirMusulunciFarautaAureJerin sunayen Allah a MusulunciNaziru M AhmadRagoTAJBankImam Malik Ibn AnasNijeriyaMohamed BazoumSokoto (birni)Rundunonin Sojin NajeriyaWaken suyaTarihin DauraKazakistanShayarwaHauwa MainaTantabaraSeyi LawHabaiciAl’adun HausawaIraƙiAdam A ZangoTarihin AmurkaKunun AyaBakoriUmar Abdul'aziz fadar begeTuwon masaraSalihu JankiɗiAlhassan DantataShari'aTalo-taloAbdullahi Azzam BrigadesMiyar tausheMilanoKoriya ta ArewaAnnabiJami'ar BayeroSaratu GidadoKatsina (birni)Kayan kidaGwamnatiBulus ManzoAmina UbaTarken AdabiBauchi (jiha)Benue (jiha)Dara (Chess)Sani SabuluAzareRana (lokaci)Ali NuhuDauramaMagana Jari CeKasashen tsakiyar Asiya lAfghanistanMansa MusaKano (birni)Harkar Musulunci a NajeriyaBirnin KuduEileen HurlyKalaman soyayyaJerin Sarakunan Musulmin NajeriyaJihar RiversKhadija Mainumfashi🡆 More