Punjab jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya.
Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 50,362 da yawan jama’a 27,743,338 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Ludhiana ne. V. P. Singh Badnore shi ne gwamnan jihar. Jihar Punjab tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Jammu da Kashmir a Arewa, Himachal Pradesh a Gabas, Haryana a Kudu da Kusu maso Gabas, Rajasthan a Kudu maso Yamma) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).
Punjab | |||||
---|---|---|---|---|---|
ਪੰਜਾਬ (pa) पंजाब (hi) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Punjab (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Chandigarh (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 27,743,338 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 550.88 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Punjab | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Indo-Gangetic Plain (en) , North India (en) da Punjab (en) | ||||
Yawan fili | 50,362 km² | ||||
Sun raba iyaka da | | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | East Punjab (en) | ||||
Ƙirƙira | 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Punjab Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Punjab Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Banwarilal Purohit (en) (31 ga Augusta, 2021) | ||||
• Chief Minister of Punjab (en) | Bhagwant Mann (en) (16 ga Maris, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-PB | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | punjab.gov.in |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Punjab (Indiya), which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.