Uttar Pradesh

Uttar Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya.

Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 243,290 da yawan jama’a 199,812,341 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1946. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Lucknow ne. T.V. Rajeswar shi ne gwamnan jihar. Jihar Uttar Pradesh tana da kuma iyaka da jihohin da yankunan tara (Rajasthan a Yamma, Haryana, Himachal Pradesh da Delhi a Arewa maso Yamma, Uttarakhand a Arewa, Bihar a Gabas, Madhya Pradesh a Kudu, Jharkhand da Chhattisgarh a Kudu maso Gabas) da ƙasa ɗaya (Nepal a Arewa).

Uttar PradeshUttar Pradesh
उत्तर प्रदेश (hi)
اتر پردیش (ur)
Uttar Pradesh
Uttar Pradesh

Suna saboda Arewa
Wuri
Uttar Pradesh
 27°N 81°E / 27°N 81°E / 27; 81
ƘasaIndiya

Babban birni Lucknow
Yawan mutane
Faɗi 199,812,341 (2011)
• Yawan mutane 821.29 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Urdu
Labarin ƙasa
Yawan fili 243,290 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Uttar Pradesh (en) Fassara
Gangar majalisa Uttar Pradesh Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Ram Naik (en) Fassara (22 ga Yuli, 2014)
• Chief Minister of Uttar Pradesh (en) Fassara Yogi Adityanath (en) Fassara (19 ga Maris, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-UP
Wasu abun

Yanar gizo up.gov.in
Uttar Pradesh
Taswirar yankunan jihar Uttar Pradesh.
Uttar Pradesh
hoton taswirar utter pradesh

Hotuna

Manazarta

Tags:

BiharChhattisgarhDelhiHaryanaHimachal PradeshIndiyaJharkhandLucknowMadhya PradeshNepalRajasthanUttarakhand

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Aisha Isa YugudaIndiyaYammacin AsiyaMaiduguriAbubakar Adam IbrahimShi'aKayan miyaTwitterJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoJerin ƙauyuka a jihar KanoBiyafaraTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Mervat AminBayanauMakamashin nukiliyaNasarawaRanaNura M InuwaKesoCarles PuigdemontTarihin NajeriyaLandanFalalu A DorayiErnest ShonekanSinanciKanjamauCristiano RonaldoHussain Abdul-HussainOdumejeMohamed AboussalamAbida MuhammadIranHafsat GandujeHadisiHamza al-MustaphaMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoDamaturuAhmad Ali nuhuMangoliyaMaryam Abdullahi BalaKwalejin Fasahar Lafiya, ta NingiTarihin IranNasir Ahmad el-RufaiJamusGarafuniUmaru Musa Yar'aduaIsah Ali Ibrahim PantamiTarihin Ƙasar IndiyaLaberiyababban shafiKhomeiniƊan jaridaWikipediaJabir Sani Mai-hulaIbrahim GaidamUmmi KaramaYarukan kudancin BauchiHauwa SuntaiDutsen ZumaJerin ƙauyuka a jihar BauchiPlateau (jiha)Khalifofi shiryayyuWikipidiyaEkaette Unoma AkpabioGeranciShugaban NijeriyaCiwon DajiAfirkaSankaran NonoLaide BakareAlex Iwobi🡆 More