Gujarat

Gujarat jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya.

Tana da yawan fili kimanin kilomita Arabba’i 196,024 da yawan jama’a 60,439,692 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Babban birnin jihar Gandhinagar ne. Birnin mafi girman jihar Ahmedabad ne. Acharya Dev Vrat shi ne gwamnan jihar. Jihar Gujarat tana da iyaka da jihohin uku (Rajasthan a Arewa maso Gabas, Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Kudu, Maharashtra a Kudu maso Gabas, Madhya Pradesh a Gabas) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).

GujaratGujarat
ગુજરાત (gu)
Gujarat
Gujarat

Wuri
Gujarat
 23°13′12″N 72°39′18″E / 23.22°N 72.655°E / 23.22; 72.655
ƘasaIndiya

Babban birni Gandhinagar (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 60,383,628 (2011)
• Yawan mutane 308.04 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 196,024 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Bombay State (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Mayu 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Gujarat (en) Fassara
Gangar majalisa Gujarat Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Acharya Dev Vrat (en) Fassara (22 ga Yuli, 2019)
• Chief Minister of Gujarat (en) Fassara Bhupendrabhai Patel (en) Fassara (12 Satumba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 IN-GJ
Wasu abun

Yanar gizo gujaratindia.com
Gujarat
Taswirar yankunan jihar Gujarat.

Hotuna

Manazarta

Template:Indiya

Tags:

AhmedabadIndiyaMadhya PradeshMaharashtraPakistanRajasthan

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Sani Musa DanjaLesothoClassiqHarshe (gaɓa)Waken suyaSallolin NafilaAdo BayeroMiyar tausheBBC HausaKwalliyaDuniyar MusulunciMuhibbat AbdussalamYahaya BelloKayan kidaKa'idojin rubutun hausaNafisat AbdullahiIspaniyaGiginyaMasarautar AdamawaZaboSallar NafilaDuniyaFati Shu'umaMamman ShataGaisuwaGambo SawabaRuwan samaSadarwaKalma me harshen damoPieter PrinslooMaadhavi LathaMoscowNevadaZubar da cikiWarri TimesSoKasashen tsakiyar Asiya l2012FarisaJerin Sunayen Gwanonin Jihar SokotoTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Maryam NawazTarihin HabashaDikko Umaru RaddaMusa DankwairoAuta MG BoyTarihin Ƙasar IndiyaSunnahSudan ta KuduMasabata KlaasLagos (jiha)Tarihin NajeriyaKabewaAminu KanoMadinahChristopher ColumbusMorellJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoMiguel FerrãoAngelo GigliShareefah IbrahimKanoHabaiciAhmad S NuhuZumunciYadda ake kunun gyadaBilkisu Shema2006Afirka ta YammaWataKacici-kaciciAngo AbdullahiHarsunan Najeriya🡆 More