Surat Ya kasan ce birni ne, da ya ke a jihar Gujarat, a ƙasar Indiya.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 4,467,797. An gina birnin Surat kafin a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
Surat | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Gujarat | |||
Babban birnin | | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 5,935,000 (2016) | |||
• Yawan mutane | 18,149.85 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu Gujarati | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 327 km² | |||
Altitude (en) | 13 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 394 XXX , 395 XXX | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 261 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | suratmunicipal.org |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Surat, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.