Laylah Ali Othman: Ƴar kasuwa

Laylah Ali Othman(an haife ta a ranar 29 ga watan Janairu shekarata alif dubu daya da dari Tara da tamanin da shida (1986)) yar Najeriya ce wace aka fi sani da yin sana’ar sayar da kayan gyaran gida kamar kujeru da gadaje.Ita mawallafiya ce, kuma kuku ce,sanan kuma itace mamallakin kamfanin buga mujallar da ake kira L magazine, tana kuma gabatar da shiri da ake kira Voices of the Youth.

Laylah Ali Othman: Farkon Rayuwa, Makaranta, Aure
Laylah Ali Othman: Farkon Rayuwa, Makaranta, Aure Mukala mai kyau
Laylah Ali Othman: Farkon Rayuwa, Makaranta, Aure Laylah Ali Othman
Rayuwa
Haihuwa Jihar Yobe, 29 ga Janairu, 1986 (38 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
ESCAE-University, Benin (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa, marubuci da mai gabatarwa a talabijin

Farkon Rayuwa

An haifa Laylah a jihar yobe, ammata tashi ne a Kaduna, inda tayi rayuwar ta a jihar Kaduna, inda tayi karatun ta na nursery da firamare a cikin Jihar Kaduna, Bayan kuma ta yi makarantar sakandire ta Junior & Senior a Damaturu. A halin yanzu ita ce Shugaba kuma Manajan Darakta na Superb rb , wato &N (Laylah & Nahaar) Interiors and Exterior Décor Nig.

Makaranta

Ta na da Digiri a fannin harshen Ingilishi daga Jami'ar Maiduguri, Diploma a interior decoration daga Lotus Educational Institute, Dubai da wani diploma kuma a space management daga Maren School of Interior Décor and Design, bugu da ƙari ta ƙara digiri na biyu a jami’ar ESAE dake ƙasa Benin Republic.

Aure

tayi aure Sau biyu auren na mutuwa.

Sana'a

Layla Ali othman ita ce ta ƙirƙiro da wani ƙungiya mai zaman kanta mai suna Laylah Initiative for the Boy and Girl Child Charity Foundation (LIBGC); ƙungiya ce da'ake ba da kulawa ga al-Manifī'', da kuma basu ilimi kyauta a wani rukuni na ɓangaren yaran da ke cikin buƙata, kamar Almajiri' da sauran ƙananan yara marassa galihu, ta hanyar shirin talabijin da ake kira Laylah's Way, inda take taimakan talakawa da kuma sauran jama'a, tana amfani da wanan shirin don taimakawa mutanen da ba zasu iya samun saukin rayuwa ko samun rayuwa mai kyau ba, ta hanyar basu cikakkiyar kayan gida.

Daga baya ta zama mai gabatar da shiri wanda ake kira Voices of the Youth. A cikin wannan shiri, ta bayar da damar samar da ingantacciyar rayuwa ga marasa galihu, da kuma karfafama mutane gwiwa game da yadda za su zama ƴan kasuwa, tare da koya masu ilimin yadda ake gina ingantaccen hanyar samun kuɗi, da kuma magance matsalolin da matasan Najeriyar ke fuskanta a yayin da suke ƙoƙarin samun ci gaba da nasara a rayuwarsu.

Bayan nasarorin da ta samu a kafafen yaɗa labarai, ita ce mai gabatar da shirin talabijin da ake kira Muryar Jama’a, shirin wasa ne wanda ke nuna rayuwa da al'adun Hausawa, Ita kuma ta mallaki kamfanin L Magazine, mujallar ce da ke nuna abubuwan kaman kayan ado na cikin gida, kiwon lafiya da salon rayuwa; ita ce marubuciya na Something Deep da Masked.

Lambobin yabo da nasarori

Shekara Lambar yabo Kungiyar
2018 Award of Excellence Gamji Students
2015 Award of Honor Eastern Mediterranean University (Nigerian Week)
2018 Award of Excellence Department of Public Admin, Faculty of Admin, ABU
2018 Award of Excellence West African Students
2019 Meritorious Award of Honor Nigerian Youth Progress in Democracy
2019 Certificate of Honor Democratic Youth Assembly of Nigeria
2018 Certificate of Appreciation [permanent dead link] Startup Sokoto
2018 Certificate of Participation Startup Kano
2019 Award of Honor National Association of Nigerian Students (Zone A)
2019 Life Time Award of Credence Youth Assembly of Nigeria
2019 Northern Philanthropic Award of Excellence Save Democracy Group, Africa
2020 Award of Honor National Association of Northern Corpers
2019 Corporate Social Responsibility Award PR Times Africa[permanent dead link]

Manazarta

Tags:

Laylah Ali Othman Farkon RayuwaLaylah Ali Othman MakarantaLaylah Ali Othman AureLaylah Ali Othman [7]SanaaLaylah Ali Othman Lambobin yabo da nasaroriLaylah Ali Othman ManazartaLaylah Ali OthmanNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Wakilin sunaBarewaJerin ƙauyuka a jihar JigawaHarshe (gaɓa)Asma,u WakiliJohn CenaTarihin HausawaLarabawaSani Mu'azuMuritaniyaJerin ƙauyuka a jihar KanoMaryam YahayaƘabilar KanuriKungiyar Kwallon Kwando ta MataKhomeiniJamusRabi'u RikadawaKarin maganaAbujaShahoTsuntsuHeidi DaltonBaƙaken hausaSulluɓawaEniola AjaoIlimiArise PointSadiq Sani SadiqHalima Kyari JodaLisa-Marié kwariJibril AminuKalabaKisan ƙare dangi na RwandanAzareFasahaJerin sunayen Allah a MusulunciMaryam Abubakar (Jan kunne)MutuwaAliyu Ibn Abi ɗalibMaryam Bukar HassanDana AirMuhammadu DikkoAisha NajamuLamba (Tubani)Gabas ta TsakiyaNils SeethalerSoKofi AnnanTarihin Waliyi dan MarinaKarayeCrackhead BarneyDokoki biyar na kimiyyar ɗakin karatuJerin gidajen rediyo a NajeriyaAyabaKamaruCiwon nonoAureSarauniya AminaJerin SahabbaiKalmar TheSalman KhanAddiniSarakunan Saudi ArabiaZuwan TurawaDamisaSojaDabarun koyarwa🡆 More