dan kasuwa mutum ne Wanda yake siye da siyarwa a (Kasuwa), ya kan sayo kayan sayarwansa akan farashi mai sauki sai kuma ya sayarwa mutune akan wani farashi daban don samun riba.
Wani lokaci kuma ribar bata samuwa sai dai a dawo da uwar kudin. A wani lokacin ma har faduwa akeyi sai ya zama anyi asara wato babu riba a wannan lokaci. Kasuwanci Sana'a ce da galiban mutunen arewa sukeyi da duniya baki daya a matsayin hanyan neman abincinsu. Ansan malam Bahaushe da wannan Sana'a na kasuwanci sosai.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ɗan kasuwa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.