Jae Deen

Sheikh Jamal ada an sanshi da Joshua Asare , Mawaki ne ɗan asalin ƙasar Ghana da Kanada a wakar salon gambarar zamani wato HIP HOP da R&B.

Yafara tashe ne daga fitar da rimis na shahararrun wakokin sa a shafukan sadar da zumunta. Deen mamba ne a ƙungiyar Deen Squad, ƙungiyar dake fitar da wakokin addinin Musulunci na salon Hip Hop.

Jae Deen Jae Deen
Rayuwa
Haihuwa Ontario (en) Fassara, 23 Satumba 1994 (29 shekaru)
Karatu
Makaranta Carleton University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Artistic movement hip hop music (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Farkon rayuwar sa

An haifi Jae Deen a birnin Ottawa, Ontariyo. Sunan sa na haihuwa shine Joshua Asare. Ya musulunta daga Kiristanci yana dan shekara 15. Jae ya fara rubutawa da buga wakokin salon Rap da abokan sa a lokacin yana makaran ta.

Nasarorin sa

Ya samu kyautar RIS (Reviving the Islamic Spirit) a 2013 ya zama "na 16" a duniyar kungiyar mawaka ta Awakening Records’ sai "Worldwide Talent Contest". A 2015, ya hade da gamaiyar mawaka ta Ampli-Tune Records for management and representation

Manazarta

Tags:

GhanaKanadaMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

WiktionaryJerin ƙauyuka a jihar KadunaMurtala MohammedKhulafa'hur-RashidunSokoto (birni)Adolf HitlerRwandaMutuwaMesaViinay SarikondaKanayo O. KanayoFarautaTarihin HausawaAminu KanoGaurakaDabbaHauwa WarakaTumfafiyaDandumeJerin ƙauyuka a jihar JigawaYaƙin BadarMaganin GargajiyaYoussef ChermitiAisha NajamuHajara UsmanKa'idojin rubutun hausaFezbukBamanga TukurMansa MusaIbrahim ibn Saleh al-HussainiHarshen uwaInsakulofidiyaAbinci da ciwon dajiErnest ShonekanEcuadorAlbani ZariaDabi'aYakubu GowonCiwon Daji Na BakaHabbatus SaudaFahad bin Abdullah Al SaudIbrahim Ahmad MaqariAliyu AkiluHamisu BreakerHarshen HinduBashir Aliyu UmarMuhammadu BuhariBasmalaAmurkaAlqur'ani mai girmaAl'adun Najeriya na gargajiyaTauhidiMadobiSaratu GidadoAbujaDauraAhmed Nuhu BamalliKola AbiolaBaburaImoHausaФSani Umar Rijiyar LemoLarabciJerin shugabannin ƙasar NijeriyaBilkisuPeugeot 807Stephen FlemingAbin da ke daɗiAhmed MusaAl’adun HausawaMotorola 88000🡆 More