Farisawa Mutanan garin Farisa sune mutanen ƙasar Iran a yanzu.
Saidai akwai mutane da yawa da suke magana da yaran farisanci ahalin yanzu, kaman mutanan Afganistan da Tajikistan, Wanda waɗannan ƙasashen farisancine yaransu a gwamnatance, Makarantu, ofisoshin gwamnati, da sauransu.
Farisawa | |
---|---|
فارسی | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 45,000,000 (2007) 52,939,220 (2015) 70,000,000 (2019) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Persian alphabet (en) da Arabic script (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | fa |
ISO 639-2 | per fas |
ISO 639-3 | fas |
Glottolog | fars1254 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Farisawa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.