Taga da turanci window wasu sun ari kalmar inda suke amfani da ita a matsayin Hundo.
Taga dai wani kafa ne da akeyi a jikin gini Daki ko Gida da sauransu, sai dai ita taga bawai anayinta Dan shiga da fitar masu shiga gida ko daki bane, saidai dan samun shigar iska, haske, ko dan yin kwalliya da sauransu, wannan ne ya babbanta ta da Kofa wanda shi ake yinsa dan shiga da ficen mutane zuwa cikin gida, daki da sauransu.
Taga | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | opening (en) , building material (en) da architectural element (en) |
Bangare na | façade (en) , gida, building (en) da Kofa |
Amfani | lighting (en) , view (en) da ventilation (en) |
Kayan haɗi | glass (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Taga, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.