Amina Amal

Amina Amal

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kannywood , yar kasar Cameron ce kyakkyawar ba fullata ta kasar Cameron.

Takaitaccen Tarihin Ta

Amina Amal ba yar kasar nijeriya bace yar kasar Cameron ce, tayi suna a fim din datayi Mai suna Amal tare da jarumi Adamu zango, tayi karatun ta gaba daya a kasar ta Amina Bata Jin Hausa batajin turanci Amma zuwanta nijeriya a masana'antar fim ta kanniwud ta koya yaren biyu, an haife ta a watan ugusta 14 a shekarar 1998 a Cameron, iyayenta duk suna can tayi karatun firamare da sakandiri zuwa kwaleji duk a Cameron. Amina tana zaune a jihar kaduna . Ta Sami daukaka ne a fina finai datai da jarumi Adamu zango Mai suna Amal. Amina taji Sha,awan shiga fim ne saboda ganin yadda jarumi Adamu zango yake fitowa a. Fina finai musamman fim din HUBBI. Ta shiga masana'antar ne saboda tai koyi ga yadda taga Adamu zango Yana aktin a fim. Ta nemi yardan iyayenta kafin ta taho zuwa kasar nijeriya inda suke Jin tsoron karta lalace a masana'antar sannan ita bakuwa ce Bata taba zuwa nijeriya ba haka Kuma Bata taba Jin yaren Hausa ba,domin ta hadu da jarumin ta Adamu zango ,farko ta sauka a garin Abuja daga Nan ta dauki mota har zuwa kaduna domin ganin Adamu zango , bayan tazo kaduna ta Sha wuya kafin taga jarumin seda ta dauki akalla wata uku sannan ta ganshi ta hanyar abokin sa. Ta fara fim a shekarar 2017 ta fara da fim din Amal Wanda tayi da jarumi Adamu zango.

Fina fainan ta.

  • Basaja gidan yari
  • Amal
  • Matan aure
  • hisabi
  • Abu hassan
  • Ramlat

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

KajiJinsiClassiqArewa (Najeriya)BOC MadakiEleanor LambertHarshen HausaZambiyaAbdullahi Azzam BrigadesHausa BakwaiYammacin AsiyaGado a MusulunciModibo AdamaHafsat IdrisJanabaJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaSam DarwishDajin SambisaShareefah IbrahimIndiyaAminu Waziri TambuwalAnnabiMutanen NgizimMasarautar DauraAdamawaTekuAljeriyaZubeFati Shu'umaWasan tauriGrand PYankin Arewacin NajeriyaNura M InuwaRundunar ƴan Sandan NajeriyaKashiLizelle LeeMaryam Abubakar (Jan kunne)Yadda ake dafa alkubusHauwa MainaAuta MG BoyYadda ake kunun gyadaDubai (masarauta)GangaKaruwanci a NajeriyaRoger De SáShari'aYemenShehu Musa Yar'AduaJam'iZainab AbdullahiTakaitaccen Tarihin Ka’idojin Rubutun Hausa (II)Oga AmosKazakistanJerin ƙauyuka a jihar KadunaNasir Ahmad el-RufaiSa'adu ZungurUmmi RahabWakilin sunaSunayen RanakuLebanonranar mata ta duniyaDalaWikipidiyaMasallacin AnnabiMa'anar AureZumunciTukur Yusuf BurataiKundin Tsarin Mulkin NajeriyaDahiru Mangal🡆 More