Yadda Ake Dafa Alkubus

wani abincin hausawa ne wanda ake yi da filawa sai a hada shi da miya

Minene alkubus

kayan hadawa

filawa

yis

gishiri

mai

leda ko gwangwani

yadda ake dafawa

zaa tankade filawar

sai a kawo yis da da gishiri a zuba

sai a zuba ruwa a ci gaba da kwabawa amma a kwaba shi da tauri kada yayi ruwa

sai barshi yasha rana bayan ya tashi sai a zuba mai a kara kwabawa

sai a dauko leda ko gwangwani a dan shafa masu mai don kada ya like

sai a dauko ledan ko gwangwanin da aka shafa ma mai a dunga zubawa

sai daura busa wuta amma turara shi zaa yi ko cikin madambaci

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

PakistanMusfiquh KalamUmaru Musa Yar'aduaAureHouriYaye a ƙasar HausaUsman Ibn AffanMohammed Bello El-RufaiOmanAbdullahi Umar GandujeKano (jiha)Kayan kidaCiwon cikiTarihin AmurkaShahKhadija MainumfashiGaji Fatima DantataTauraron dan adamPrincess Aisha MufeedahDubai (birni)Georgia TaylorKebbiHassan Sarkin DogaraiZamboMansa MusaYaƙin Duniya na IISoyayyaYaren SifenKaabaBushiyaSusovan Sonu RoyBidiyoAminu KanoIyabo OjoFulaniAsma,u WakiliHadiza KabaraNuhu PolomaYakubu GowonSheikh Ahmad BashirDaular SokotoJerusalemMurtala MohammedAli NuhuTwitterZaƙamiNejaMusulunci a NajeriyaMuhammad ibn Jarir al-TabariZumunciBello TurjiJerin Gwamnonin Jahar SokotoRukunnan Musulunci2005Sani Musa DanjaUche MontanaFatima Isah Muhammad (Teemah Makamashi)Khalid Al AmeriAdamu a MusulunciAminu Ibrahim DaurawaKanjamauSallahGarba Ibrahim MuhammadFarisaHamisu Breaker1999BrazilAikatauAminu AlaTsuntsuMayuHafsat IdrisGwarzoBabban 'yanci🡆 More