Wannan shine teburin dake nuna jerin gwamnonin Nijeriya na yanzu.
Anayin zaben gwamnoni ne a Najeriya na tsawon lokacin da yakai shekaru hudu, kuma sukan yi zango biyu ne kawai. Sannan Gwamnatin tarayya ce kadai keda alhakin nada Ministoci a Birnin Taraiya.
Gwamnonin Najeriya | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wiki |
Lafin mutum ya cancanci zama gwamna a Najeriya to dole ne sai ya zama haifaffen kasar, sannan sai ya kai shekaru 35, kuma sai yana da jam'iyyar siyasa. Kundin mulkin kasar ya ka'ide ma gwamna tsawon zaman sa a matsayin gwamna na Zango biyu ne kawai, (shekaru hudu hudu kowanne Zango).
A yanzu akwai Gwamnonin a jahohin Najeriya 36
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gwamnonin Najeriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.