Masallacin Camlica

Masallacin Camlica ko (Çamlica Mosque a harshen Turkanci) wani Masallaci ne a birnin Istanbul na kasar Turkiya.

Masallacin zai dauki masallata 63,000 kuma akwai bangaren wurin kayan tarihi na Musulunci, ma'ajiyar Zane-zane, dakin karatu, dakin taro, da filin ajiye ababen hawa na karkashin kasa wanda zai iya daukar ababen hawa 3500.

Masallacin Camlica
Çamlıca Camii
Masallacin Camlica
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraIstanbul Province (en) Fassara
District of Turkey (en) FassaraÜsküdar (en) Fassara
Coordinates 41°02′N 29°04′E / 41.03°N 29.07°E / 41.03; 29.07
History and use
Foundation stone–laying ceremony 2013
Ƙaddamarwa7 ga Maris, 2019
Addini Mabiya Sunnah
Maximum capacity (en) Fassara 63,000
Karatun Gine-gine
Style (en) Fassara Ottoman architecture (en) Fassara
Tsawo 107.1 m
Parts Hasumiya: 6
Offical website
Masallacin Camlica
Masallacin Camlica

Wasu mata masu zane ne su biyu Bahar Mızrak da Hayriye Gül Totu, suka zana masallacin akan kudin turkiya TL Miliyan 150 (dalar Amurika miliyar $66.5 ). Masallacin yana daya daga cikin manyan aiyuka da gwamnatin kasar Turkiya ta yi domin ta nuna ma duniya irin karfin tattalin arziki da wadatar kasar da kuma daukaka jam'iyya mai mulki ta AK Party.

An bude masallacin a ranar 4 ga watan Mayu 2019 ta hanyar jagorancin shugaba Recep Tayyip Erdoğan na Turkiya. Shugabannin kasashen duniya da wakilai da dama ne suka samu hallara a wajen bikin bude masallacin kamar Shugaban Senegal Macky Sall da na Gine Alpha Conde da na Albaniya Illir Meta da firaministan Falasdinu Muhammad Shtayyeh.

Hotuna

Kayatattun hotuna na wasu sassan masallacin

Manazarta

Tags:

IstanbulMasallaciMusulunciTurkanciTurkiya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

SaratovMaryam Jibrin GidadoƘur'aniyyaMaleshiyaAbdullahi Umar GandujeAngo AbdullahiMusawaBello TurjiHUKUNCIN AUREHafsat GandujeTsaftaFafutukar haƙƙin kurameYadda ake dafa alkubusAfirkaYarePidgin na NajeriyaTarihin NajeriyaUmmi KaramaLawan AhmadTsakaSana'ar NomaTuwon masaraKimbaRuwan samaRahama SadauZariyaKarin maganaMarizanne KappAl-QaedaGwamnatiKalaman soyayyaƘungiyar Ƴantar da MusulmaiIvory CoastMuhammad Bello YaboAbubakarNonoSarauniya AminaAbba Kabir YusufTarihin Gabas Ta Tsakiya2012IndonesiyaNijeriyaMaiduguriAminu Ibrahim DaurawaBirtaniyaChristopher GabrielJerin AddinaiCharles RepoleSunayen Annabi MuhammadInyamuraiBello Muhammad BelloUmmu SalamaTarihin KanoKalabaAustriyaYahudawaImam Malik Ibn AnasCNNWarri TimesZamfaraJalingoShayarwaMuhammadu Sanusi IDamisaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuHajara UsmanHadisiKanunfariFalalan Salatin Annabi SAWAtiku AbubakarFiqhun Gadon MusulunciCutar AsthmaAhmad Mai DeribeLuka Modrić🡆 More